<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>207</hymn_number>
<title>Yesu, Ɗan Allah, Mai Ceto Ne, Shi Za Ya Tsare Ka LW207</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu, Ɗan Allah, Mai Ceto ne, shi za ya tsare ka.
 Yesu mai taimakonka ne, shi za ya tsare ka.

[V2]
 KORUS
 Yesu zai tsare ka ko wane gu, ko wace sa'a.
 Yesu zai tsare ka, Yesu zai tsare ka.

[V3]
 2) Yesu ya mutu don laifinka, shi za ya tsare ka.
 Zunubai duka ya ɗauke su, shi za ya tsare ka.
 Korus

[V4]
 3) Yesu kuwa ya fito kabarin, shi za ya tsare ka.
 Shi ne mai rai har abada, shi za ya tsare ka.
 Korus

[V5]
 4) Idan jaraba ke damunka, Yesu zai tsare ka.
 Ikonsa ba za ya kare ba, Yesu zai tsare ka.
 Korus

[V6]
 5) Lokacin ciwo fa yana nan, shi za ya tsare ka.
 Shi ne mai warkarwa ba mai fi, shi za ya tsare ka.
 Korus

[V7]
 6) Kada ka ji tsoron kome dai, shi za ya tsare ka.
 Sama da duniya nasa ne, shi za ya tsare ka.
 Korus</lyrics>
</song>